Gagarumar Bita a kan Hukunce-Hukuncen Sallah

Gagarumar Bita a kan Hukunce-Hukuncen Sallah
1849
 

Bita a kan Hukunce-Hukuncen Sallah a cikin hotuna.
Manzon Allah Tsira da Amincin Allah Su tabbata a gare shi ya ce: ((DUK WANDA ALLAH YA YI NUFIN SHI DA ALKHAIRI, TO, SAI YA SANAR DA SHI ILIMIN ADDINI)) Bukhari da Muslim suka ruwaito
Za ka iya shiga wannan bitar domin sanin hukunce-hukuncen Sallah, kuma kyauta a ke yin ta.
Kwanakin Bitar: Darasi 18 za a yi cikin kwanaki 10, za a samu ko wane darasi cikin video da rabutu.
Hanyoyin rijistar a kwai sauƙi:
Za a yi rijista ta hanyar wannan shafi na yanar gizo:
- Shiga zauren (group) Telegram na wannan bita ta hanyar wannan shafi na yanar gizo:Telegram - Apps on Google Play
- Kallon darussan wannan bita da koyan karatu a ciki
- Amsoshin jarabawar wannan bita ta hanyar shafi na yanar gizo a kan lokacin da a ka aje.
- Karbar shahadar nasara a jarabawa daga shafin yanar gizo na: "Fiƙhul Ibaadaat" da kuma "Fadha'ul Qanawaat"
Darussan Bita: bidiyo 18 Masu mahimmanci tare da karatuttuka 18 a rubuce.
Abin da Bitar za ta tattauna a kai (Maudu'i): Fiƙihun Sallah a cikin hotuna, kuma shi ne Maudu'i 18 da ke tafe: