Bita a kan hukunce-hukuncen aikin Hajji da Umrah a cikin hotuna
2866
Bita a kan Hukunce-Hukuncen Hajji da Umrah a cikin hotuna. Manzon Allah Tsira da Amincin Allah Su tabbata a gare shi ya ce: ((DUK WANDA ALLAH YA YI NUFIN SHI DA ALKHAIRI, TO, SAI YA SANAR DA SHI ILIMIN ADDINI)) Bukhari da Muslim suka ruwaito Za ka iya shiga wannan bitar domin sanin hukunce-hukuncen aikin Hajji da Umrah a cikin hotuna. Kwanakin Bitar: Darasi 11 za a yi cikin kwanaki 6, za a samu ko wane darasi cikin video da rabutu. Hanyoyin rijistar a kwai sauƙi: Za a yi rijista ta hanyar wannan shafi na yanar gizo: - Shiga zauren (group) Telegram na wannan bita ta hanyar wannan shafi na yanar gizo: - Kallon darussan wannan bita da koyan karatu a ciki - Amsoshin jarabawar wannan bita ta hanyar shafi na yanar gizo a kan lokacin da a ka aje. - Karbar shahadar nasara a jarabawa daga shafin yanar gizo na: "Fiƙhul Ibaadaat" da kuma "Fadha'ul Qanawaat" Darussan Bita: bidiyo 11 Masu mahimmanci tare da karatuttuka 11 a rubuce. Abin da Bitar za ta tattauna a kai (Maudu'i): Fiƙihun Hajji da Umrah a cikin hotuna, kuma shi ne Maudu'i 11 da ke tafe: